Showing posts from November, 2023Show All
 'Yan sanda sun kashe 'yan bindiga sama da hamsin a Taraba, yayinda Yan bindigan suka kashe mutum Sama da Sha biyu kafin isar Yan sandan
An umarci mayakan Hamas su sanya damara don ci gaba da yaki
KAI-TSAYE: Sojojin Isra'ila sun sake kama Falasdinawa 40 a Yammacin Kogin Jordan
Sanatocin Arewacin Nijeriya sun bukaci Tinubu ya mayar wa Nijar lantarki
An Tsayar Da Ranar Ci Gaba Da Sauraron Shari’ar Dan China Da Ummita.
A Rana Mai Kamar Ta Yau 27 Ga Watan Nuwamba 2020 aka kashe babban masanin kimiyyar nukiliya na Iran, Mohsen Fakhrizadeh, kusa da Tehran.
Yan sandan Isra'ila sun bayar da ummarni ga dukkan Yan jarida su fita daga gidan fitacciyar Bafalasdiniya Israa Jaabis domin kasa su bayar da labari Kan Halin da take ciki bayan an sake ta daga kurkuku.
Nijar ta soma aiki da tashar sola mafi girma bayan Nijeriya ta hana ta wutar lantarki
Na Saki Matana Uku a Rana Daya Kuma Bazan Sake Yin Aure Ba a Rayuwata - Inji Wani Magidanci Da Ya Talauce
Kotu ta daure sojan Amurka na bogi a Kaduna
Rikici tsakanin ‘yan Boko Haram da ISWAP ya kashe mutum akalla 60
RESHE YA JUYE DA MUJIYA BAYAN DA HELIKWAFTAN ISRA'ILA YA JIKKATA YAN KASAR A YAYIN DA SUKE GUDANAR DA SHAHALIN BIKI.  Reshe ya juye da mujiya bayan da helikwaftan Isa’ila ya jikkata ‘yan kasar da ke shagalin biki a lokacin da ya bude wuta kan mayakan Falasdinawa ranar 7 ga watan Oktoba lokacin da sashen soji na kungiyar Hamas wato Qassam Brigades da sauran kungiyoyi masu rike da makamai suka kai hari Isra’ila.   A cewar jaridar Haaretz, jami’an tsaron Isra’ila sun tabbatar da wannan lamari bayan binciken da ‘yan sanda suka gudanar a kan mayakan Hamas da suka kama ranar 7 ga watan Oktoba.  Haaretz ta ce binciken ya nuna cewa mayakan Falasdinawa ba su san Isra’ilawa suna gudanar da bikin ba, wanda aka yi a kusa da Kibbutz Re'im da ke kan iyakarsu da Gaza.
Nafi son samun karnuka maimakon yara -Inji Ada Daniel Mai shekara 108 a yayin bikin zagayowar haihuwarta.
Majalisar Ƙoli ta Malaman Addinin Musulunci ta kasar Indonesiya ta fitar da dokar kauracema sayen wani abu kirkirar Isra'ila
"Zan  garzaya Kotun Kolin kasa domin bin hakkina" Inji Abbah Kabir Yusuf
Ko kunsan abunda Tutar Kasar Palestine 🇵🇸 Ke Nufi ?
Ministan tsaron Isra'ila ya yi ikirarin kwace iko da yammacin Birnin Gaza
Shari'ar Abbah da Gawuna an jibge tarin sojoji a kano don ganin anyi shari'ar lafiya batare da wani tashin tashina ba
Abunda ya kamata dukkan musulmi yasani dangane da masallacin Qudus
Falasdinawa tara ne aka kashe  yayin da wasu da dama suka samu raunuka a safiyar yau
Yacce matashi mubarak ya gamu da jarabawan konewa da Ruwan lafirato (Radiator) a fuska.
Yacce Wani Matashi ya kashe mahaifinsa ta hanyar buga ma shi tabarya sanadiyar zuciyarsa ta kaddara masa cewa uban na yunkurin halaka shi.
Kungiyar Kwadago ta Nigeria Labour Congress (NLC) da takwararta ta Trade Union Congress of Nigeria (TUC) sun janye yajin aikin da suka kwashe kwana biyu suna yi a fadin kasar.
Duk lokacin da na duba wayar mijina, nakan ga wani abu da ke fusata ni. Da alama yakan yi hira da wasu matan, Kuma bazan iya daina duba wayar tasa ba.
 Yayin da Isra’la ta kwashe kwana 39 tana luguden wuta a Gaza, an tilasta wa asibitoci da cibiyoyin kiwon lafiya da ke arewacin yankin daina aiki
Rundunar ƴan sandan jihar Kano  ta sanar da matakai da za ta dauka a ranar da Kotun Daukaka Kara za ta yanke hukunci kan zaɓen gwamna na jiha
Gaskiyar Abunda yake faruwa da kamfanin MTN
Shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi yace lokachin surutu ya kare don haka yanzu lokacin daukar mataki ne
Julius Melema, ɗaya dan gwagwarmayar ƴancin Afirka a Jam'iyar EFF dake Afirka ta Kudu, ya maida martani masu kaushi Akan Palestine a cikin zauran Majalisa.
Kimanin shekaru 10 kenan Najeriya ta ci gaba da zama kasar da tafi kowacce kasa farashin siminti a duniya
Ko kunsan dalilan da zasusa kotun koli tayi fatali da ƙarar APC a jihar Kano ?
Gwamnan jihar Katsina Dr. Dikko Umar Radda Yayi Sabbin Nade-Nade a Gwamnatinsa.
Yacce Wani Matashi ya auri Mata biyu a rana daya
kamfanin Dangote cement ya samu hauhawar samun kudaden shiga fiye da shekarar 2022.
Afirka ta Kudu ta Saka sojoji  sama da 3000 domin dakile ayyukan hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba.
Load More That is All