Falasdinawa tara ne aka kashe yayin da wasu da dama suka samu raunuka bayan da jiragen yakin yahudawan sahayoniya da ke samun goyon bayan Amurka uka kai hari a wata tashar iskar gas da ke matsugunin iyalan da suka rasa matsugunansu a tsakiyar Gaza a safiyar yau.
0 Comments