Falasdinawa tara ne aka kashe yayin da wasu da dama suka samu raunuka a safiyar yau

 Falasdinawa tara ne aka kashe  yayin da wasu da dama suka samu raunuka bayan da jiragen yakin yahudawan sahayoniya da ke samun goyon bayan Amurka uka kai hari a wata tashar iskar gas da ke matsugunin iyalan da suka rasa matsugunansu a tsakiyar Gaza a safiyar yau.





Post a Comment

0 Comments