Gwamnan jihar Katsina Dr. Dikko Umar Radda Yayi Sabbin Nade-Nade a Gwamnatinsa.

 Gwamna Dikko Umar Radda Yayi Sabbin Nade-Nade a Gwamnatinsa.


Gwamna Radda Ya Nada Yunusa Dankama Mukamin Babban Daraktan Hukumar Alhazai ta Jihar Katsina 



Gwamna Dikko Umaru Radda a ranar Laraba ya amince da nadin Hon. Yunusa Abdullahi Dankama a matsayin Babban Darakta na Hukumar alhazai, da Alhaji Kabir Bature (Sarkin Alhazai) a matsayin shugaban board na hukumar jin dadin alhazai ta jihar Katsina.


Haka kuma Gwamnan ya nada mutane 17 a matsayin Mambobin board kamar haka; 


Dr. Badiya Hassan Mashi

Alhaji Bala Abubakar Daura

Hajiya Rukayya Umar Gojo-Gojo 

Hajiya Safara'u Masari

Hajiya Bilkisu Abdullahi

Sheik Dr. Munnir Jafar 

Sheik Dr. Saifullahi Yakubu Musa 

Sheik Nasiru Abdurhamn

Malam Aliyu Umar Imam 

Alhaji Saminu Suleiman 

Alhaji Abdullahi Abubakar Darma 

Alhaji Bishir Dangambo 

Alhaji Usman Umar 

Alhaji Inusa Tijjani Canada 

Allarama Kafin-soli 

Alarama Rufa'i Nasir 

Alhaji Abdullahi Fikira


Malam Dikko Radda, ya kuma yi kira gare su da su himmatu wajen ganin hukumar ta yi tasiri wajen daidaita duk wani aiki da ya shafi aikin hajji.


Isah Miqdad

SSA Digital Media for: Chief Press Secretary 

8/11/2023

Post a Comment

0 Comments