Ko kunsan abunda Tutar Kasar Palestine 🇵🇸 Ke Nufi ?

 Abinda Tutar Kasar Palestine 🇵🇸 Ke Nufi



JA: Ya na wakiltar shahidai da dama da sadaukarwar al'ummar Palasdinu. 


Baƙi: na wakiltar zalunci da tauye hakkin Falasdinawa da suka sha na tsawon shekaru marasa adadi.


Fari: alamar aminci da soyayya, da tsarkin saƙon da aka aiko kowane Annabi da su zuwa ƙasar Falasdinu mai alfarma.


Kore: yana nufin wadata, albarka, da bege ga kyakkyawar makoma.


@Salidian sicey

Post a Comment

0 Comments