RESHE YA JUYE DA MUJIYA BAYAN DA HELIKWAFTAN ISRA'ILA YA JIKKATA YAN KASAR A YAYIN DA SUKE GUDANAR DA SHAHALIN BIKI. Reshe ya juye da mujiya bayan da helikwaftan Isa’ila ya jikkata ‘yan kasar da ke shagalin biki a lokacin da ya bude wuta kan mayakan Falasdinawa ranar 7 ga watan Oktoba lokacin da sashen soji na kungiyar Hamas wato Qassam Brigades da sauran kungiyoyi masu rike da makamai suka kai hari Isra’ila. A cewar jaridar Haaretz, jami’an tsaron Isra’ila sun tabbatar da wannan lamari bayan binciken da ‘yan sanda suka gudanar a kan mayakan Hamas da suka kama ranar 7 ga watan Oktoba. Haaretz ta ce binciken ya nuna cewa mayakan Falasdinawa ba su san Isra’ilawa suna gudanar da bikin ba, wanda aka yi a kusa da Kibbutz Re'im da ke kan iyakarsu da Gaza.

 RESHE YA JUYE DA MUJIYA BAYAN DA HELIKWAFTAN ISRA'ILA YA JIKKATA YAN KASAR A YAYIN DA SUKE GUDANAR DA SHAHALIN BIKI.



Reshe ya juye da mujiya bayan da helikwaftan Isa’ila ya jikkata ‘yan kasar da ke shagalin biki a lokacin da ya bude wuta kan mayakan Falasdinawa ranar 7 ga watan Oktoba lokacin da sashen soji na kungiyar Hamas wato Qassam Brigades da sauran kungiyoyi masu rike da makamai suka kai hari Isra’ila.



A cewar jaridar Haaretz, jami’an tsaron Isra’ila sun tabbatar da wannan lamari bayan binciken da ‘yan sanda suka gudanar a kan mayakan Hamas da suka kama ranar 7 ga watan Oktoba.


Haaretz ta ce binciken ya nuna cewa mayakan Falasdinawa ba su san Isra’ilawa suna gudanar da bikin ba, wanda aka yi a kusa da Kibbutz Re'im da ke kan iyakarsu da Gaza.

Post a Comment

0 Comments