Yacce matashi mubarak ya gamu da jarabawan konewa da Ruwan lafirato (Radiator) a fuska.

 Matashi mai suna Mubarak Lawal Ibrahim Wanda Akafi sani da Mubarak leader Allah ya jarabceshi da iftila'in konewa da ruwan zafi a fuskar Shi Yana tsaka da aiki da motar ougiya (crane) Ruwan lafirato (Radiator) ya watso masa a fuskarsa sa6anin Yadda mutane suke cewa gobara ce.



Amman cikin ikon Allah yanzu Allah ya fara sauwaka masa, Muna fatan da Addu'a'ar Allah ya bashi lafiya ingantacciya yakuma kiyaye gaba.

Post a Comment

0 Comments