Yacce Wani Matashi ya auri Mata biyu a rana daya

 Wannan shine jarumin maza Wanda ya firgita aure inda  ya auri mata biyu a rana ɗaya.

Shin zaku iya auren Mata biyu a lokaci guda kuwa ?

Ko Zaki yarda mijinki ya aureku Ku biyu a rana guda ?

mudai babu abunda zamuce sai Allah ya basu zaman lafiya.



Ku kasance da muryar labarai 🙏

Post a Comment

0 Comments