Yan sandan Isra'ila sun bayar da ummarni ga dukkan Yan jarida su fita daga gidan fitacciyar Bafalasdiniya Israa Jaabis domin kasa su bayar da labari Kan Halin da take ciki bayan an sake ta daga kurkuku.

 Isra'ila ta saki fitacciyar Bafalasdiniya Israa Jaabis amma ta hana a yi murna

'Yan sandan Isra'ila sun bayar da umarni ga dukkan 'yan jarida su fita daga gidan Jaabis gabanin isar ta domin kada su bayar da labari kan halin da take ciki a lokacin da aka sake ta daga kurkuku.

An kusa kammala sakar rukuni na biyu na fursunoni

Hamas ta saki 'yan Isra'ila da 'yan wasu kasashen guda 24 yayin da Isra'ila ta saki Falasdinawa 39 da ke gidajen yarinta ranar Juma'a, a yarjejeniyar tsagaita wata ta kwana hudu da suka kulla.

An kusa kammala sakar rukuni na biyu na fursunoni bayan an saki 'yan Isra'ila da 'yan kasashen waje 17 ranar Asabar.

Yarjejeniyar ta bukaci a saki mutanen a matakin rukuni-rukuni cikin kwana hudu.

Isra'ila ta kaddamar da munanan hare-hare a Gaza ranar 7 ga watan Oktoba bayan Hamas ta kai mata harin ba-zata. Hamas ta ce ta kai harin ne domin mayar da martani kan zaluncin da ake yi wa Falasdinawa.

Hare-haren na Isra'ila sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 14,854, ciki har da kananan yara 6,150 da mata fiye da 4,000, a cewar ma'aikatar lafiya ta yankin.

Post a Comment

0 Comments