Showing posts from December, 2023Show All
Gomman sojojin Isra'ila 'sun kamu' da cututtuka a Gaza.
Netanyahu ya ce dole Isra'ila ta kwace ikon gudanar da iyakar Gaza da Masar
Mun kashe karin sojojin Isra'ila 20 tare da jikkata wasu a Gaza: Al Qassam Brigades
Mun kashe 'yan ta'adda sama da 6,000 a 2023: Hedikwatar Tsaron Nijeriya
Manyan kasashen yammacin duniya sun yi Allah-wadai da matakin da kasar Iran ta dauka na hanzarta samar da sinadarin uranium da ta inganta.
Bashin da Kasashen Duniya suka ci ya haura dala tiriliyan 97 a shekarar 2023
Jami’an tsaron farin kaya da Civil Defence a babban birnin tarayya Abuja, sun kama wasu mutane 82 da ake zargi da aikata barna.
Hukumar Hisbah ta karamar Hukumar sabon Gari zaria ta samu nasarar ceto wata budurwa mai suna Rabi'ah Salisu ƴar kimanin shekaru 22 da wani saurayi mai suna Joe Abdulmumin ɗan kimanin shekaru 30 ya ɓoyeta kimanin shekaru 7
Isra'ila ta kashe kananan yara da dama a Gabar Yammacin Kogin Jordan - UNICEF
Amurka ta yi ikirarin harbo jirgin yaki mara matuki da makami mai linzami da 'yan Houthi suka harba
Hamas ta ce kawo karshen hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza yana da muhimmanci.
Wanene Dr. Yusuf Ali (sarkin malaman Gaya)
An tsinci yaron ne an kwakule mashi idanu bayan kwana Daya da 6atanshi a zaria
Turkiyya na fatan Amurka za ta cika alkawarin sayar mata da jiragen yakin F-16.
Hukumar Leken Asirin Turkiyya ta kama 'yan ta'addar FETO biyu a Algeria
Yan ta’adda suna samun mafaka a makarantu a Barkin-Ladi tsawon shekaru — Gwamnan Filato.
Taƙaitaccen Tarihin Tsohon kakakin majalisar wakilan Nijeriya Ghali Umar Na'Abba
Amurka da Isra'ila sun tattauna yakin Gaza; Kasar Cuba ta caccaki 'ƴar ta'adda' Isra'ila
 Za a daɗe ana yaƙin Gaza, ba za a gama nan kusa ba: Netanyahu
Jiragen ruwan Japan sun guje wa bin Bahar Maliya suna bi ta Afirka ta Kudu
Isra'ila za ta gane kurenta na kashe Janar din rundunar juyin juya hali na Iran — Raisi.
Amurka ta kai hari kan wuraren da ta ce sojojin da Iran ke mara wa baya a Iraki ne ke amfani da su
Isra'ila ta kashe tare da jikkata Falasdinawa 750 a Gaza cikin sa'o'i 24
Yawan wadanda aka kashe a harin Jihar Filato ya kai 113
Yacce akayi jana'izar mutum takwas da ƴan bindiga suka kashe a wani hari da suka kai karamar hukumar Jibia na jihar Katsina.
Nijar ta dakatar da hadin gwiwa da kungiyar kasashe masu amfani da harshen Faransanci
NDLEA ta kama kwayoyin Tramadol sama da miliyan bakwai da kwalaben Kodin kusan 100,000
An kashe mutum 16 a wani hari a Jihar Filato
 An shirya taron ƙara danƙon zumunci da haɗin kan yan asalin ƙaramar hukumar Kaita.
Saudi Arebiya ta shiga jerin ƙawayen Amurka wurin kaiwa Dakarun Yaman hari, wadda aka san su da ƴan Houthi da suka datse Ruwan Maliya.
Nijeriya da Kongo sun jaddada zama a OPEC bayan fitar Angola daga kungiyar
Isra'ila tana hana aiwatar da shirin MDD na kai kayan agaji Gaza —Falasdinu.
Jamhuriyar Benin za ta haɗa kai da ƙasashen da aka yi juyin mulki
Kisan-kai biyar da suka tayar da hankali a Arewacin Nijeriya a baya bayan nan.
Haramtacciyar kasar Isra'ila ta kashe mutum 76 'yan gida daya a Gaza
Babban banki Najeriya CBN ya amince da kudin kirifto.
Rukunin karshe na sojojin Faransa na kammala ficewa daga Nijar
Load More That is All