An tsinci yaron ne an kwakule mashi idanu bayan kwana Daya da 6atanshi a zaria


An tsinci yaron ne an kwakule mashi idanu bayan kwana Daya da 6atanshi a zaria.




Yaron  da aka  wallafa hotunanshi a Daren jiya ana cigiyarshi a kafafen sada zumunta na yanar gizo. An tsince Shi ne bayan an kwakule mashi idanu a cikin Gona.


Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.

Zuwa yanzu jaridar Muryar Labarai Bata samu cikakken rahoto ba Akan yaron Yana raye kokuwa Rai yayi halinsa.

Allah muke roko da ya kuma tona asirin wayanda suka aikata wannan barna.


@Muryar labarai


Farashin kayan hatsi a yau Alhamis 28/12/2023 a garin Dan Alhaji karamar hukumar Lere dake jihar Kaduna. 


Masara = 40,000


Farin wake = 58,000


Waken Soya = 39,000


Dawa = 38,000


Shinkafa = 31,000


Dauro = 39,000


Daga Alh. Labiru Sarkin Kasuwan Hatsi


Post a Comment

0 Comments