Annobar Ciwon ciki ta turnuƙe sojojin Isra'ila da suka je yaƙi Gaza.

 Likitoci sun ce wasu a cikin dakarun sojin Isra'ila da ke faɗa a mamaye ta ƙasa a Gaza, suna fama da wani matsanancin ciwon ciki sanadin wata cuta da ake kira "shigella".

Ana jin cutar na bazuwa ne sakamakon rashin yanayi mai tsafta da kuma abinci maras aminci a fagen yaƙi.

Yaya ciwon cikin shigella ke bazuwa tsakanin dakarun Isra'ila?

Likitoci da yawa a Rundunar Sojin Isra'ila sun ba da rahoton ɓullar matsananciyar cutar ciwon ciki tsakanin dakarun da ke Gaza, a cewar Dr Tal Brosh, daraktan Sashen Cutuka masu Yaɗuwa a Asibitin Koyarwa na Jami'ar Assuta Ashdod.

Ya ce ya gano suna fama da cutar da ake kira shigella ne.

Ana keɓe sojojin da suka kamu, sannan a mayar da su gida don yi musu magani.

Dr Broch ya ce "fayyataccen sanadi" guda da ya janyo ɓarkewar cutar shi ne abincin da fararen hula 'yan Isra'ila suka girka kuma aka aikawa dakaru a Gaza.

Ya ce mai yiwuwa ne abincin ya gurɓata da ƙwayar cutar shigella, da sauran miyagun ƙwayoyin bakteriya, saboda rashin sanyaya abincin a lokacin da ake tafiya da shi ko kuma rashin ɗumamawa sosai kafin a ci.

"Da zarar sojoji sun kamu da gudawa, larurorin rashin tsafta masu alaƙa da fagen yaƙi kan haddasa yaɗuwar cutar daga mutum zuwa wani," ya ce.

Dakta Broch ya ƙara da cewa kamata ya yi a aika wa dakarun soji kayan abincin da kawai aka ƙyafe kamar abincin gwangwani da nau'o'in biskit da gyaɗa da saurans

Mece ce shigella, kuma yaya alamominta suk

Shigella nau'in ƙwayar cutar bakteriya ce. Kuma idan ta shiga cikin jiki, tana janyo wani ciwon ciki mai haddasa kashin jini mai suna "shigellosis"

Alamominta su n

zazza

kashin jini na tsawon lokac

tsananin murɗawar cik

ƙafewar ruwan jik

Mutanen da ke cikin halin rashin lafiya ko kuma waɗanda garkuwar jikinsu ta yi rauni sanadin cutuka kamar HIV, na iya jin jiki daga waɗannan alamomin cuta tsawon lokaci

Matuƙar ba a yi magani ba, cutar shigella na iya kawo tsananin rashin lafiya, kai har ma da mutuw

Hatsarin mutuwar musamman, ya fi yawa idan ƙwayoyin cutar bakteriya suka shiga hanyoyin jin

Ƙananan yara, masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV da ciwon suga ko cutar daji da kuma waɗanda ke fama da ƙarancin abinci mai gina jiki suna cikin barazana sosai daga cuta

Yaya shigella take bazuw

A cewar Cibiyar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Amurka, shigella na bazuwa "cikin sauƙi" ta hanyar hulɗa kai tsaye ko a kaikaice da bayan gidan mutumin da ya kamu

Hakan na iya faruwa sakamako

cin abincin da wani ya girka da ƙwayar cutar shigella a ci

ruwan shan da ya gurɓata da dagwalon bayan gid

alaƙa da ban ɗaki ko sauran abubuwan da mai fama da ƙwayar cutar shigella ya gurɓat

canza ƙunzugun jariri mai cutar shigell

ɗosanar bayan gida a lokacin jima'i da mai fama da cutar shigell

An fi samun cutar shigella a jikin mutanen da ke gararamba babu muhalli da matafiya ƙasashen duniya da maza masu jima'i da maza da mutanen da ke da raunin garkuwar jiki

A ina cutar ta fi zama ruwan dare a duniy

Cibiyar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Amurka ta ƙiyasin cewa ana samun mutane tsakanin miliyan 80 zuwa miliyan 165 da ke kamuwa da cutar duk shekara a faɗin duniya, inda take haddasa mutuwar mutum 600,000

A 2022, Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce ana samun kashi 99% na masu fama da cutar shigella a cikin ƙasashe masu ƙaranci da matsakaicin samun kuɗin shig

Mafi yawan mace-macen sanadin turnuƙewar ciwon cikin shigella, na faruwa ne a ƙasashen Kudu da Hamadar Sahara da Kudancin Asiya, kuma kimanin kashi 60 ƙananan yara ne 'yan ƙasa da shekara biyar"Da zarar sojoji sun kamu da gudawa, larurorin rashin tsafta masu alaƙa da fagen yaƙi kan haddasa yaɗuwar cutar daga mutum zuwa wani," ya c

Dakta Broch ya ƙara da cewa kamata ya yi a aika wa dakarun soji kayan abincin da kawai aka ƙyafe kamar abincin gwangwani da nau'o'in biskit da gyaɗa da saurans

Mece ce shigella, kuma yaya alamominta suk

Shigella nau'in ƙwayar cutar bakteriya ce. Kuma idan ta shiga cikin jiki, tana janyo wani ciwon ciki mai haddasa kashin jini mai suna "shigellosis"

Alamominta su n

zazza

kashin jini na tsawon lokac

tsananin murɗawar cik

ƙafewar ruwan jik

Mutanen da ke cikin halin rashin lafiya ko kuma waɗanda garkuwar jikinsu ta yi rauni sanadin cutuka kamar HIV, na iya jin jiki daga waɗannan alamomin cuta tsawon lokaci

Matuƙar ba a yi magani ba, cutar shigella na iya kawo tsananin rashin lafiya, kai har ma da mutuw

Hatsarin mutuwar musamman, ya fi yawa idan ƙwayoyin cutar bakteriya suka shiga hanyoyin jin

Ƙananan yara, masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV da ciwon suga ko cutar daji da kuma waɗanda ke fama da ƙarancin abinci mai gina jiki suna cikin barazana sosai daga cuta

Yaya shigella take bazuw

A cewar Cibiyar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Amurka, shigella na bazuwa "cikin sauƙi" ta hanyar hulɗa kai tsaye ko a kaikaice da bayan gidan mutumin da ya kamu

Hakan na iya faruwa sakamako

cin abincin da wani ya girka da ƙwayar cutar shigella a ci

ruwan shan da ya gurɓata da dagwalon bayan gid

alaƙa da ban ɗaki ko sauran abubuwan da mai fama da ƙwayar cutar shigella ya gurɓat

canza ƙunzugun jariri mai cutar shigell

ɗosanar bayan gida a lokacin jima'i da mai fama da cutar shigell

An fi samun cutar shigella a jikin mutanen da ke gararamba babu muhalli da matafiya ƙasashen duniya da maza masu jima'i da maza da mutanen da ke da raunin garkuwar jiki

A ina cutar ta fi zama ruwan dare a duniy

Cibiyar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Amurka ta ƙiyasin cewa ana samun mutane tsakanin miliyan 80 zuwa miliyan 165 da ke kamuwa da cutar duk shekara a faɗin duniya, inda take haddasa mutuwar mutum 600,000

A 2022, Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce ana samun kashi 99% na masu fama da cutar shigella a cikin ƙasashe masu ƙaranci da matsakaicin samun kuɗin shig

Mafi yawan mace-macen sanadin turnuƙewar ciwon cikin shigella, na faruwa ne a ƙasashen Kudu da Hamadar Sahara da Kudancin Asiya, kuma kimanin kashi 60 ƙananan yara ne 'yan ƙasa da shekara biyara..a?.aaaakin:.a?r.i.a..iiiɓie:.e?u.e.a..a?.aaaakin:.a?r.i.a..iiiɓie:.e?u.nan yara ne 'yan ƙasa da shekara biyarWani nazari da masana kimiyya suka gudanar a Cibiyar Harkokin Riga-Kafi ta Duniya a Koriya ta Kudu ya nuna cewa ciwon cikin da ke haddasa kashin jini na shigellosis ya fi zama ruwan dare fiye da ninki ɗari a ƙasashen Asiya.

Kamar su Bangladesh da China da Pakistan da Indonesia da Vietnam da Thailand a kan ƙasashe masu ci gaba masana'antu.

Post a Comment

0 Comments