Ɗaya daga jiga-jigan manyan malaman Shi'a masu shayar da ilimi na Duniya Sheikh Sayyid Muhammad Baƙir “Iran” ya rasu.

Ɗaya daga jiga-jigan manyan malaman Shi'a masu shayar da ilimi na Duniya Sheikh Sayyid Muhammad Baƙir “Iran” ya rasu.

                    Sayyid Muhammad Bakir.

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Abokiyar Aikinmu Ihsan Mukhtar Atamma Rasuwa.

Abokiyar Aikinmu ce a Arewa Online Journalist Forum kafin marigayiyar ta rasu Tana aiki a JALLAH RADIO.

Ta rasu ne a safiyar yau Za'ayi Jana’izar ta a karfe 10:00 a Unguwar Fagge Layin Muktar atamma.

Muna rokon Allah ya jikanta da rahamar sa...

-Imamu Mahadi Umar

(Arewa Online Journalist Forum)

Post a Comment

0 Comments