Hukumar dake yaki da hana shan kwayoyi barkatai ta kammala bincike akan dan wasa Paul Pogba.

 Da dumi dumi: Hukumar dake yaki da hana shan kwayoyi barkatai ta kammala bincike akan dan wasa Paul Pogba. 


Hukumar kuma ta nemi a hana dan wasa Paul Pogba shiga duk wasu harkoki da suka shafi kwallon kafa har na tsawon shekaru 4.


• Fagen WasanniDa dumi dumi: Hukumar dake yaki da hana shan kwayoyi barkatai ta kammala bincike akan dan wasa Paul Pogba. 


Hukumar kuma ta nemi a hana dan wasa Paul Pogba shiga duk wasu harkoki da suka shafi kwallon kafa har na tsawon shekaru 4.



• Fagen Wasanni


Richarlison dai ya koma Tottenham ne a kakar wasan da ta gabata daga Everton, Kuma tun daga lokacin bai ci kwallo da kafar sa ba sai yau. 


Yau dai Richarlison ya nemo inda takalmin sa yake, Kuma ya zura kwallaye har Biyu da kafar sa 👟😅



• Fagen Wasanni

Post a Comment

0 Comments