Isra'ila za ta gane kurenta na kashe Janar din rundunar juyin juya hali na Iran — Raisi.

Isra'ila za ta gane kurenta na kashe Janar din rundunar juyin juya hali na Iran — Raisi.

 Isra'ila za ta gane kurenta na kashe Janar din rundunar juyin juya hali na Iran



Shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi ya lashi takobin cewa tabbas Isra'ila za ta gane kuranta na kashe Sayyed Razi Moussavi babban kwamandan dakarun kare juyin juya hali na Iran a Syria.


"Ba tare da ko shakka ba, wannan mataki wata alama ce ta takaici da gazawar gwamnatin Isra'ila ta mamaya a yankin," in ji Raisi a cikin wata sanarwa da ta ƙara da cewa Isra'ila "tabbas za ta gane kurenta a wannan laifin".

Post a Comment

0 Comments