Jiragen ruwan Japan sun guje wa bin Bahar Maliya suna bi ta Afirka ta Kudu

Jiragen ruwan Japan sun guje wa bin Bahar Maliya suna bi ta Afirka ta Kudu.



Jiragen ruwa na dakon kaya na Japan suna sauya hanya don guje wa bi ta Bahar Maliya saboda fargabar yiwuwar kai hari, a yayin da ake nuna damuwa kan jinkirin da ake samu na jigilar kayayyaki.


Kamfanonin jigilar kayayyaki na Japan Nippon Yusen da Mitsui O.S.K. sun sauya akalar jiragensu daga bin Bahar Maliya saboda hare-haren da aka kai kan jiragen ruwa na baya-bayan nan.


Wani kamfani Kawasaki Kisen Kaisha shi ma yana yin irin wannan sauye-sauye.

Post a Comment

0 Comments