Muna Bukatar a Gaggauta Bincike akan Harin Bom da Sojoji suka yi wa Masu Maulidi – Kungiyar Agaji

 Kungiyar agaji ta munazzamatu fitiyanul Islam reshen babban birnin tarayya Abuja

Tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta jgaggauta bincike da hukunta duk wanda yake da hannu a wannan mummunar aika aika na jefa bom a gurin Taron Maulidi a Garin tundun faira a jihar Kaduna

A Wata Sanarwa da Kungiyar ta fitar ta Hannu Mukaddaahin Jami’in Watsa Labarai na Kungiyar Muhammad Sani Yusuf Kungiyar Agajin ta Kara da Cewa lallai baza a lamunci kashe mutane kamar kiyashiba sannan Hukuma bata yi wani abu akai ba.

Kungiyar agaji ta munazzamatu fitiyanul Islam reshen babban birnin tarayya Abuja

Tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta jgaggauta bincike da hukunta duk wanda yake da hannu a wannan mummunar aika aika na jefa bom a gurin Taron Maulidi a Garin tundun faira a jihar Kaduna

A Wata Sanarwa da Kungiyar ta fitar ta Hannu Mukaddaahin Jami’in Watsa Labarai na Kungiyar Muhammad Sani Yusuf Kungiyar Agajin ta Kara da Cewa lallai baza a lamunci kashe mutane kamar kiyashiba sannan Hukuma bata yi wani abu akai ba

Post a Comment

0 Comments