WANI MUTUM YA RATAYE KANSA A KARAMAR HUKUMAR BAURE TA JIHAR KATSINA

 WANI MUTUM YA RATAYE KANSA A KARAMAR HUKUMAR BAURE TA  JIHAR KATSINA



Mutumin da ba asan ko danj ina bane ya rataye kansa ne a wata gona inda yayi amfani da sabuwar igiyar shanu inda ya rataye kansa


Mutumin kafin rasuwarsa ya yi rubutu da Bakaken larabci a jam'i inda ya yi sallama tare da salati ga Annabi Sallallahu alaihi wassalama inda ya ce shi Sunansa Usman daga Sokoto nayi kokarin karanta duka takarda sai de ban samu damar hakanba sakamakon In Charge na Jami,in yan sanda na karamar hukumar ta Baure yaki bani dama domin karantawa


Ku kasance tare damu domin kawo maku cikakken rahoton da zaran wakilin Muryar Labarai ya gama binchiko mana rahoton a wajen  hukumar Yan sanda da zarar sun kammala bincike.


Allah ya kyauta ya kare mana imaninmu da hakuri da juriya.

www.muryarlabarai.com.ng

Ku bibiyemu a channel dinmu na WhatsApp domin samun labaranmu da zarar mun daura👉MURYAR LABARAI



Post a Comment

0 Comments