Yadda zaka mayar da wayarka waɗanda kaɗai kakeda lambobin wayar su zasu iya kiranka..

 Yadda zaka mayar da wayarka waɗanda kaɗai kakeda lambobin wayar su zasu iya kiranka.. 


Eh ƙwarai zaka iya hana duk wata lamba kiranka idan har bakada lambar a wayarka, ma'ana idan bakayi saving lambar a wayarka ba..


Wannan zai taimaka sosai wurin kira na barazana da lambobin wayar da baka san su ba, ko kuma bakada su a wayarka..


Yadda zaku iya seta wayarku a wannan tsarin a sauƙaƙe shine kubi hotunan da na sanya a ƙasa, zaku ga Screenshort na bayanin dalla-dalla..👇


Zaku shiga wajen da aka rubuta sound 👇

Bayan kun shiga sound sai Ku shiga Do not disturb preferences 👇


Daga nan sai Ku shiga priority only allows👇


Bayan kun shiga nan sai Ku Danna wajen calls👇

Daga nan zai kawo Ku wajen nan sai ku za6i Wanda kuke so watom from contacts only.




Allah Yataimaka 🙏

Dr. Abdurrazak Saheel


©(Dr) Salisu Abdurrazak Saheel

Post a Comment

0 Comments