Yaƙi da baɗala a Katsina: Dikko Radda ya naɗa Sheikh Abu Ammar a matsayin shugaban hukumar Hisba

 Yaƙi da baɗala a Katsina: Dikko Radda ya naɗa Sheikh Abu Ammar a matsayin shugaban hukumar Hisba

Hukumar Hisba, hukuma ce da za ta yi aiki irin ta yadda hukumar Hisba ke aiki a jihar Kano, wajen wayar wa mutane kai, zaman lafiya, sasanta al'umma, yakar ɓarna da fasadi, da kuma hada aure tsakanin saurayi da budurwa ko bazawara

Da wane aiki za ku so wannan sabuwar hukumar ta Hisba a Katsina ta fara da shi?

Post a Comment

0 Comments