Yemen ta yi gargadin cewa hare-haren ramuwar gayya zai fadada idan har Isra'ila ta ci gaba da yin kisan kare dangi a Gaza



 Yemen ta yi gargadin cewa hare-haren ramuwar gayya zai fadada idan har Isra'ila ta ci gaba da yin kisan kare dangi a Gaza


Bayan harin da Ansarullah suka kai garin Eliat Wani jigo a kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce dakarun kasar za su fadada ayyukan soji don kai hari a wasu wurare da ke cikin yankunan da Isra'ila ta mamaye idan har gwamnatin kasar ta cigaba da ƙaddamar da kisan kare dangi a Gaza.


🛑 OFISHIN KIWON LAFIYAR FALASTINAWA A GAZA : Makiya yan mamaya sun kama da kuma yin garkuwa da majinyata da likitoci masu kula da Marassa lafiya a asibitin kamal udwan, kuma su gina wani katon rami suka zuba gawawwakin shahidai aciki. 



Saboda haka muna bukatar Kasashen duniya su gudanar bincike akan Lamari inji Ofishin kiwon lafiyar Falasdinawa.


 

Post a Comment

0 Comments