Showing posts from January, 2024Show All
Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da Rundunar Askarawan Zamfara domin yaki ta Yan ta'addan da suka addabawa yankin.
Allah yayi ma Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina Ta Rasu
Sojan Isra'ila Wanda yayi wa matarsa alƙawarin zai yi hoto da Gawar Yahya Sinwar ya turo Mata, ya gamu da ajalinssa a hannun Dakarun Hamas.
Juyin Juya-hali ne mafita a Nijeriya ba canjin Gwamnati ba: sheikh Zakzaky
Abin da ficewar Mali da Nijar da Burkina Faso ke nufi ga Kungiyar ECOWAS
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddamar da kwamiti don tsara yadda za'a aiwatar da biyan Sabon mafi ƙarancin albashi.
Dan majalissar tarayya Yusuf Adamu Gagdi ya maida martani ga matar da tayi munanan zarge-zarge a kan matarsa Laylah Ali Uthman da ma sauran al'umma.
Gwamnan Jigawa Ya Kaddamar Da Shirin Farfado Da Ilimi Ta Amfani Da Fasahar Zamani "JIGAWACOMPETE"
ABUBUWA 21 WADANDA BA A YI A WAJEN INTERVIEW
Amarya, Sirikinta, Mata Biyar Da Wasu 6 Sun Mutu A Wani Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Su A Jihar Neja
Da Ɗumi-Ɗuminsu: Rundunar Sojoji Sun Tarwatsa Sansanin Ƴan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 35 Da Suka Yi Garkuwa Dasu A Jihar Katsina
Sojojin Israila da suka bar zirin Gaza sun durfafi Kudancin Lebanon a shirye shiryen fafatawar su da Dakarun Hizbullah.
Kungiyar lauyoyi ta maka Hannatu Musawa a kotu kan bautar ƙasa
Yadda Ta Kasance A Shari’ar Dan bilki Kwamanda.
Dr Zulaiha Dikko Radda tareda Kwamishinan lafia na Jahar katsina ta kaddamarda bada Magani kyauta a Jahar Katsina.
Yadda ake gane labaran karya da ake yadawa a intanet.
 Yacce darajar dala ke dada hauhawa, yayinda naira ke ci gaba da durƙushewa.
ANA SHIRYE SHIRYEN YAƘI GABA DA GABA TSAKANIN HIZBULLAH DA ISRA'ILA
Uwar gidan Gwamnan jihar Katsina, Hajiya Zulaihat Dikko Radda ta dauki nauyin tallafawa rayuwar wata yarinya wadda dangin mahaifin ta ke son aurar da ita ga barwon daji
Labarin wata matashiya Mai mabiya Sama da miliyan Daya a TikTok da ta rasa idonta a yaƙin basasar Kamaru
Sojojin Isra'ila sun aikata Wani mummunan kisan Ta'addanci ga wasu 'yan uwa biyu da suke shirin yin gudun hijira daga gidansu da ke Al-Amal unguwar, yammacin Khan Younis.
GWANIN BAN SHA'AWA: Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree
Ganduje ya yi kira ga Abba Gida-Gida ya bar NNPP ya koma APC
Yacce aka gudanar da bikin tunawa da Haihuwar imamu Ali a Tehran Iran.
Dubban Al'ummar Musulmi Ne Sukayi Dandazo A Garin Najaf Dake Ƙasar Iraqi Domin Gudanar Da Maulidin Sayyadi Ali (AS) A Yau Alhamis.
Isra'ila ta yi wa Falasdinawa 20 kisan kiyashi a mahadar kasar Kuwait a Gaza — Ma'aikatar Lafiya
Za a ci gaba da kai hare-hare Tekun Maliya har sai an kai wa Gaza kayan agaji — Houthi
Gaskiyar zance akan batun mayar da birnin Tarayya zuwa legas daga fadar shugaban Najeriya
Cikakken Bayanin Sojojin Yaman cikin video.
Saudiyya na shirin buÉ—e shagon sayar da giya na farko ga jami'an diflomasiyya
Kotu ta tasa keyar Danbilki Kwamanda zuwa gidan Dan kande bisa kalaman tunzuri
 Shugaba Ra'isi ya tafi  Turkiyya domin ganawa da takwaransa, inda za su tattauna batutuwan da suka shafi yankin Gaza.
Ƴan Mata 17 Dake Zaune A Gidan Yari, Sun Gabatar Da Walimar Saukar Al-Kur'ani Mai Girma.
Load More That is All