Allah yayi ma Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina Ta Rasu

Allah yayi ma Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina Ta Rasu.




Allah Ya Yi Wa Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina, Hajia Rufa'atu Shu'aibu Rasuwa A Wata Asibitin Dake Maiduguri Yau Laraba, Bayan Ta Sha Fama Da Doguwar Jinya.


Allah Ya Jikanta Da Rahama!


Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Post a Comment

0 Comments