An tura Sojoji 13,572 da fararen hula wadanda suka ji rauni a harin da ya faru ranar 7 ga Oktoba da kuma lokacin yakin Gaza Asibiti.

 An tura Sojoji 13,572 da fararen hula wadanda suka ji rauni a harin da ya faru ranar 7 ga Oktoba da kuma lokacin yakin Gaza Asibiti.

Ya zuwa safiyar yau sojoji 233 ne ke jinya a asibitoci, kuma an bayyana yanayin  mutum arba'in daga cikinsu yayi muni.

Amman an tabbatar cewa abin da sojojin da suka yi kisan kare dangi suka boye ya fi haka.

A daren jiya ne aka harba makami mai linzami daga kasar Lebanon a wani gini da ke yankin "Zarait" a arewacin kasar Falasdinu.

Post a Comment

0 Comments