Angudanar da gagarumin taron goyon bayan Al'ummar Falasdinawa Mai taken"Dufanan Aqsaa" a kasar Iran.

Angudanar da gagarumin taron goyon bayan Al'ummar Falasdinawa Mai taken"Dufanan Aqsaa" a kasar Iran.



Rahotanni sun bayyana cewa manyan malamai daga mazhabobi daban-daban na Musulunci ne suka halarci taron.


    Sheikh Zakzaky Yana gaisawa da Dr. Ahmad gumi Jim kadan bayan kammala taron
Sheikh Ibraheem Zakzaky Tare da Dr. Ahmad gumi photo/ sayyid Zakzaky office Facebook

Ciki harda  Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky tare da Dr. Ahmad Gumi a taron goyon bayan al'ummar Falasdinawa da ya gudana a Tehran. 


Sheikh Zakzaky ya halarci taron ne a matsayin babban Bako, taron da Wanda kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma'a Taqrib bainal mazahib) ta shirya yau lahadi. 


Mahadi Umar Imam.


Post a Comment

0 Comments