Da Dumi-Dumi. Yan sakai sun kama Wani uban kasa da ake zarginshi da bawa Yan ta'adda bayanai a jihar zamfara.

Yan sakai sun kama Wani uban kasa da ake zarginshi da bawa Yan ta'adda bayanai a jihar zamfara.



Yanzu haka Anyi cirko cirko a Ofishin Area Commander na Kaura Namoda, inda wasu 'Yan Sa Kai suka biyo wani Uban kasa da ake Zargin Yana kitsawa 'Yan Ta'adda (informer) bayanai.


Shi dai wannan uban kasar yayi kukarin kutsa kai cikin a ofishin yan sanda inda sukuma Yan sandan sukaki su damkashi a hannu.

Jaridar Muryar Labarai ta aika da wakilinta domin dauko cikakken rahoto.

Post a Comment

0 Comments