Dakarun juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki sun kai hari tare da jirage marasa matuka, sansanonin sojojin mamaya na Amurka.

Dakarun juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki sun kai hari tare da jirage marasa matuka, sansanonin sojojin mamaya na Amurka.

Dakarun juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki sun kai hari tare da jirage marasa matuka, sansanonin sojojin mamaya na Amurka guda biyu a yankin Al-Omar da Al-Shaddadi a cikin kasar Sham, kuma kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta tabbatar da ci gaba da lalata maboyar makiya.

Post a Comment

0 Comments