Daya daga cikin yahudawan da suka jagoranci harin da aka kai a Asibitin Quds ya mutu.

Daya daga cikin yahudawan da suka jagoranci harin da aka kai a Asibitin Quds ya mutu.

A cewar kafafen yada labarai na yahudawa, wannan dan ta'addan da aka sanar da mutuwarsa a daren yau, Ilay Levy, na daya daga cikin mashaya jinin bil'adaman da suka jagoranci harin da aka kai a Asibitin Quds. 

Post a Comment

0 Comments