Falasdinawa 800,000 a Gaza na fuskantar 'barazanar mutuwa saboda yunwa'

 Falasdinawa 800,000 a Gaza na fuskantar 'barazanar mutuwa saboda yunwa'.




Ofishin wata labarai na Gaza ya bayyana cewa mazauna birnin da kewaye 800,000 na fuskantar barazanar mutuwa sakamakon tsarin Isra’ila na horas da su da yunwa da kishirwa.


A wata sanarwa da ofishin ya fitar, ya bayyana cewa Gaza da arewacinta na bukatar motocin abinci 1,300 a ullum domin magance matsalar yunwa.


Ta bayyana cewa arewacin Gaza kadai na bukatar manyan motoci 600 na abinci sai kuma birnin na Gaza motoci 700.

Post a Comment

0 Comments