Fuskokin Sojin Iran da ƙasar Isra'ila ta kashe a Siriya, cikin wani hari da suka kai a garin na Damascus kimanin awa 12 da suka gabata

 Fuskokin Sojin Iran da ƙasar Isra'ila ta kashe a Siriya, cikin wani hari da suka kai a garin na Damascus kimanin awa 12 da suka gabata.



Sai dai hukumomin ƙasar ta Iran sunyi alwashin kisan ba zai tafi haka banza ba, kuma sun ƙara da cewa borin kunya ne da Isr**lan keyi na mummunan kayen da suka sha a Gaza, na kasa durkusar da Hamas da kuma irin hasarorin da suka tafka a ƙazamin yaƙin da ake da su na kwatar ƴanci. 


Allah ya amshi Shahadar su, ya nuna mana ranar da Zalunci da Azzalumai zasu durkushe har ƙasa. 


Muhd Bala Afuwa

Post a Comment

0 Comments