Gidan Elon musk Wanda yafi kowa kudi a duniya.

Gidan Elon musk Wanda yafi kowa kudi a duniya.



Wannan Shi ne Gidan Elon Musk Wanda Yafi Kowa Kudi A Duniya. Wanda Ya Siya A Kan Farashin Dala Dubu 50.


Idan aka ce maku Elon Musk hamshakin attajiri a halin yanzu ya mallaka kuma ya na zaune a cikin wani karamin gida mai farshin da ya kai kusan dala 50,000, za ka yarda? Idan amsar ita ce a'a, to ga wani abu da zai canja tunanin ku. 


A cewar Forbes, Elon Musk, wanda ya kafa, kuma Shugaba na Tesla da SpaceX, wanda dake da darajar kudin da yakai dala biliyan 233.7 a halin yanzu yana zaune a cikin wani karamin gida wanda ya saya kasa da $ 50,000.


A cikin shekarar 2020, Musk ya yanke shawarar sayar da manyan gidajensa guda biyar don zuba jari a kamfanoninsa, kuma ya siyi wannan gida mai dakuna biyu a Boca Chica, a jihar tesxas.


✍️ Saliadeen sicey

Post a Comment

0 Comments