Gwamna Buni zai gwangwaje ma'ikatan jiharsa

 Gwamna Buni zai gwangwaje ma'ikatan jiharsa



Duk da matsin tattalin arziki a Najeriya, Gwamna Buni zai gwangwaje ma'ikatan jiharsa.


Gwamna Mai Mala Buni ya amince da biyan naira dubu 35 ga ma'aikatan jihar Yobe.


Wannan na zuwa ne bayan cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ya yi a farkon hawa mulki.

Post a Comment

0 Comments