Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da Rundunar Askarawan Zamfara domin yaki ta Yan ta'addan da suka addabawa yankin.

Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da Rundunar Askarawan Zamfara domin yaki ta Yan ta'addan da suka addabawa yankin.

Rundunar mai suna Askarawan Zamfara ta ƙunshi zarata 2,646, waɗanda aka harhaɗa daga ƙananan hukumomin jihar 14, kuma sun samu horo na musamman daga jami'an tsaro da ƙwararru daban-daban a fannin tsaro.

Gwamna Dauda Lawal ya ce gwamnatin jihar na amfani da hanyoyi da dabaru daban-daban wajen yaƙi da miyagun laifuka a jihar.

Post a Comment

0 Comments