GWANIN BAN SHA'AWA: Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree

Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree.




Yadda wata ƙyakkyawar budurwa ƴar shekara 17 mai suna Aisha Mu'azu yar asalin jihar Katsina ta sauke alkur'ani mai girma a madaratul “Darul Ilimi Watr-Thakafan da ke Unguwar Modoji a jihar Katsina, abin bai tsaya nan ba kuma ta kamala karatun Degree ta a jami'ar Umaru Musa dake Jihar Katsina.


Allah kasa ta amfani abinda aka koya amin

© Muryar Labarai


Post a Comment

0 Comments