Hukumar Majalisar Dinkin Duniya ta ce Falasdinawa sama da rabin miliyan na fuskantar matsananciyar yunwa a Gaza

 Hukumar Majalisar Dinkin Duniya ta ce Falasdinawa sama da rabin miliyan na fuskantar matsananciyar yunwa a Gaza.



 Hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da ‘yan gudun hijirar Falasdinu ta ce sama da mutane rabin miliyan a yankin Zirin Gaza na fuskantar bala’in yunwa a daidai lokacin da Isra’ila ke ci gaba da gudanar da ayyukanta na kisan kare dangi a yankin Falasdinu da ke kewayenta.


Muna maku albishir da kawo maku labarai masu inganci Akan abunda ke faruwa a zirin Gaza.

@muryar labarai

Post a Comment

0 Comments