Idan da gaske kuna kishin arewa ba son ranku kukeyi ba Al-Zakzaky da almajiransa Yan arewa ne Meyasa akayi musu kisan dabbanci kukayi shiru? Dr. Ahmad Gumi

Idan da gaske kuna kishin arewa ba son ranku kukeyi ba Al-Zakzaky da almajiransa Yan arewa ne Meyasa akayi musu kisan dabbanci kukayi shiru?


Idan da gaske Kuna kishin arewa ba son ranku kukeyi ba Al-zakzaky Dan arewa ne almajiransa Yan arewa ne Amman lokachin da aka masu kisan gilla shiru kukai baku nuna kushin arewa a kansu ba.

Shin Ko almajiransa ba yan arewa bane? Meyasa akayi musu kisan dabbanci kukayi shiru?

Karyar banza kawai mayaudara.

Inji Shaikh Ahmad Gumi.



Post a Comment

0 Comments