Isra'ila ta yi wa Falasdinawa 20 kisan kiyashi a mahadar kasar Kuwait a Gaza — Ma'aikatar Lafiya

 Isra'ila ta yi wa Falasdinawa 20 kisan kiyashi a mahadar kasar Kuwait a Gaza — Ma'aikatar Lafiya

Tsawon kwanaki 111, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 25,700 da raunata mutum 63,740.

Post a Comment

0 Comments