Jam’iyyar NNPP ta nuna damuwa kan riguna da huluna na "Gawuna Is Coming" masu nuni da alamar samun nasara tun kafin kotu ta yanke hukunci.

 Jam’iyyar NNPP ta nuna damuwa kan riguna da huluna na "Gawuna Is Coming" masu nuni da alamar samun nasara tun kafin kotu ta yanke hukunci.

Jagoran NNPP engr. Rabi'u Musa kwankwaso.

Jam’iyyar NNPP ta Kwankwaso ta nuna damuwa kan riguna da huluna na "Gawuna Is Coming" da sauran kayayyakin da magoya bayan jam’iyyar APC ke fitowa da su na nuna samun nasara tun kafin kotun koli ta yanke hukunci.

Mukaddashin shugaban jam’iyyar ya ce wannan salo na murna da APC ke yi ya saba wa doka kuma abin dubawa ne tamkar sun san yadda hukuncin zai kasance.

Ya kuke kallon wannan korafi ?

® Muryar Labarai

Post a Comment

0 Comments