Juyin Juya-hali ne mafita a Nijeriya ba canjin Gwamnati ba: sheikh Zakzaky

 Juyin Juya-hali ne mafita a Nijeriya ba canjin Gwamnati ba: sheikh Zakzaky 



Canjin Gwamnati ta hanyar katin zabe ba Shi ne mafita na Halin kuncin rayuwa da ake ciki ba (a Nijeriya).


Kullum aka sami sabon shugaba sai ance gwara na baya da shi àKuma hakan zai cigaba muddin ba mun canza tsarin bane. 


Kamar mota ce ta rigaya ta lalace, injinta ya buga Sai aka ce ai direban ne bai iya tuki ba Ka cire wannan, ka sanya wancan. 


To, in ba ka gyara motar bane babu yadda za ayi ta koma daidai Saboda ainihin lamarin ba dreba banemotar ce.


Don haka kasar nan tana bukatar juyin juya-hali ne ba canjin Gwamnati ba.


©Mahadi Umar Imam ✍️

Post a Comment

0 Comments