KO KUNSAN YADDA KWAYOYIN CUTA KE SHIGA JIKIN MUTUM ?.

 YADDA KWAYOYIN CUTA KE SHIGA JIKIN MUTUM.



Akwai hanyoyin da kwayoyin cuta ke bi su Shiga jikin mutum da Kuma yadda ake daukar cutar ta hanyoyi daban daban gasu kamar haka:


1. INHALATION:- Ta hanyar shaka a cikin iska ta kofar Baki da hanci.

2.INGESTION:- Ta hanyar co ko Sha daga gurbataccen abinci ko abin Sha kamar kwayoyin cutar dake jaddada Atini, Amai da Gudawa, poliomyelitis l, Hepatitis da sauran su.

3.INOCULATION:- Wannan Kuma ta hanyar fata da mucos membrane. Kamar Jin rauni, Kuna, cizon kwari da dabbobi da makamantansu.


HANYOYIN DAUKAR CUTA.

Akwai hanyoyi daban daban da ake daukar kwayoyin cuta, Banda hanyoyin Shiga. Gasu kamar haka 👇

⚫ AIRBORNE Desease hanyoyin daukar cuta ta hanyar iska. Akwai wasu cutuka su ta iska kawai ake daukar su. Kamar su TB, COVID 19, Influenza, Meningitis, Measles da sauran makamantansu.


⚫WATERBONE Disease su Kuma ana daukarsu ne daga ruwa, musamman ruwa marar kyau gur6atacce. Misalin irin wadannan cutuka sun hada da Giardia, E-coli, Salmonella, Shigella, Hepatitis da Kuma chemicals da guba.


⚫ CONTAGIOUS Desease su ake cema communicable disease Wanda ake dauka daga mutun zuwa mutum Kai tsaye ko Kuma ta wasila da abunda mai lalurar yayi mu'amala dashi. Misalinsu sun hada da Coronavirus, Dangue, Ebola, Flue, Hepatitis da sauransu.


⚫SEXUAL TRANSMITTED DISEASE (STDs) sune kwayoyin cuta wadanda ake dauka ta hanyar saduwa tsakanin mace da Namiji, namiji da namiji ko mutum da dabba. Wadannan cututtuka sun hada da Syphilis, Gonorrea, Chlymedia, Trichomoniasis, HIV da Hepatitis B.


Zamuci gaba insha Allah.

Ku kasance da www.muryarlabarai.com.ng


®Mahadi Umar Imam ✍️


Post a Comment

0 Comments