Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddamar da kwamiti don tsara yadda za'a aiwatar da biyan Sabon mafi ƙarancin albashi.

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddamar da kwamiti don tsara yadda za'a aiwatar da biyan Sabon mafi ƙarancin albashi.

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddamar da kwamiti mai ɗauke da mutum 37 dan tsara yadda gwamnatin Tinubu za ta aiwatar da biyan sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata.

Nawa kuke ganin ya fi dacewa ya zama mafi karancin albashi a Nijeriya?

Post a Comment

0 Comments