Matatar man Dangote ita ce matata mai zaman kanta mafi girma a duniya.

Matatar man Dangote ita ce matata mai zaman kanta mafi girma a duniya. 

 Matatar mai na Dangote mai girman bpd 650,000, ita ce matata mai zaman kanta mafi girma a duniya. 

Matatar ta fara aiki a jiya Jumma'a. Muna Addu'ar Allah yasa wannan matatar ta zama sanadiyar faduwar farashin litar Man Fetur a Najeriya, ta yadda kowane talaka zai samu sauki.

Post a Comment

0 Comments