Mun Kama Wasu Masu Yiwa Yan Bindiga Leken Asiri - Wike

Mun Kama Wasu Masu Yiwa Yan Bindiga Leken Asiri - Wike 



Ministan Abuja Nyesom Wike ya yi karin bayani kan shirin da ake yi na dakile yan bindiga da sauran masu aikata laifuka a babban birnin tarayyar kasar 


A wata ganawa da shugaban karamar hukumar Gwagwalada da sauransu, 


Wike ya bayyana cewa an kama wasu mutane da ke yiwa yan bindiga leken asiri Sai dai kuma, tsohon gwamnan na jihar Ribas bai bayyana adadin mutanen da aka kama ko karin bayani a kan kamun nasu ba


Daga Ibrahim Bello Yobe

Post a Comment

0 Comments