Rikici ya ɓarke a Lafiya, babban birnin jihar Nasarawa jim kaɗan bayan hukunci kotun ƙoli.

 Rikici ya ɓarke a Lafiya, babban birnin jihar Nasarawa jim kaɗan bayan hukunci kotun ƙoli.

Rahoto ya nuna masu zanga-zangar sun toshe titin Lafia-Jos, matafiya sun shiga tasku.

A halin yanzu, jami'an tsaro sun fara ƙokarin kwantar da tarzoma da dawo da zaman lafiya.

Post a Comment

0 Comments