Rundunar sojin Yaman sun harba wasu rokoki da jirage masu saukar ungulu akan Wani jirgin ruwan Amurka a Ruwan Maliya.

 Rundunar sojin Yaman sun harba wasu rokoki da jirage masu saukar ungulu akan Wani jirgin ruwan Amurka a Ruwan Maliya.



Rundunar sojin Yaman sun harba wasu rokoki da jirage masu saukar ungulu, da makamai masu linzami kan wani jirgin ruwan Amurka a Ruwan Maliya, a wani matakin share fage ga wani mummunan harin da sojojin ruwan Amurka suka kai a baya-bayan nan wanda suka kashe kashe kusan mutane goma ɓangaran Dakarun Musulunci na Yaman ɗin.


Sun kuma ce duk wadda ya kalubalantace su akan datse Ruwan na Maliya, ya saurari martani, ba kuma zasu bari jirgin ruwa na kasuwancin Isr**la ko na wata ƙasa ya shiga da kaya zuwa ƙasar ba har sai an dakatar da hare-haren da ake a Gaza.


Muhd Bala Afuwa

Post a Comment

0 Comments