"Saida na ziyarci masu shirya Yan Dambe suka shirya ni kafin na shiga wasan nan Amman dunda hakan Saida aka kusa karyaman karan hanci." Mr Luck

"Saida na ziyarci masu shirya Yan Dambe suka shirya ni kafin na shiga wasan nan Amman dunda hakan Saida aka kusa karyaman karan hanci." Mr Luck

                      Mr Luck






Bayan Kammala wasan Damben gargajiya da aka fafata tsakanin bakona, baturen nan na Kasar England Mr Luck, da Bahaushen Dan dambe shagon Yellow. 


Muryar Labarai ta samu tattaunawa da Mr Luck, Inda ya tabbatar mana da Jin dadin sa da wannan fafatawa. Sai dai ya kokanta mana da wani duka da aka yi masa a hanci.


Mr Luck ya sanar da my cewar Kafin ya shiga filin daga, sai da ya ziyarci masu shirya Yan Dambe suka shirya shi. Ya nuna man kumshi na zarci da aka yi masa.


Daga karshen Mr Luck ya bayyana mana cewar, abokansa da dama a kasashen turai sun nuna masa sha'awarsu ga wannan wasan gargajiya na Bahaushe.


Muryar Labarai

Post a Comment

0 Comments