Sarki Aminu Ado Bayero zai kaddamar da sabon asibiti.

Sarki Aminu Ado Bayero zai kaddamar da sabon asibiti.



Duk da kiraye-kirayen tube shi a sarauta, Sarki Aminu Ado Bayero zai kaddamar da sabon asibiti.


Sarkin zai jagoranci kaddamar da asibitin Ahmadiyya Muslim Jama’at a Kano.


Wannan na zuwa ne yayin da ake ta kiran maye gurbinsa da tsohon Sarki, Sunusi Lamido Sunusi.

Post a Comment

0 Comments