Sarkin Hadaddiyar Daular Kagara. Mai_Martaba Malam Ahmad Attahiru (ll) Sarki Mai Gonar Dawakai 🐎.

 Sarkin Hadaddiyar Daular Kagara. Mai_Martaba Malam Ahmad Attahiru (ll) Sarki Jikan Sarki Attahiru, Magajin Sarki Salihu Uban Kasar Kagara.


Dawisu Sarkin Ado, Rimi Adon Gari, Hadarin Dare Game Duniya, Farin wata shakallo Sarari Mai Kare Gudun Doki Halin Kwarai Zanen Dutsi.


Allah Ya Jazamanin Sarkin Kagara Yaqara Lafia Da Nisan Kwana🙏🙏🙏.


A zaune Mai martaba mal. Ahmed Garba Gunna Attahiru II Sarkin Kagara 👑

Yake Zaune A Yayin da Dawakan sa ke Walwala Nan cikin gida.













Sarki Mai Gonar Dawakai 🐎🐎🐎🐎


Post a Comment

0 Comments