Shugaba Ra'isi ya tafi Turkiyya domin ganawa da takwaransa, inda za su tattauna batutuwan da suka shafi yankin Gaza.

 Shugaba Ra'isi ya tafi  Turkiyya domin ganawa da takwaransa, inda za su tattauna batutuwan da suka shafi yankin Gaza.

             Shugaban kasar Iran Ibrahim Ra'isi

Shugaban Iran Ebrahim Raeisi a matsayin shugaban wata babbar tawaga ta siyasa da tattalin arziki ya tashi daga Tehran zuwa Ankara babban birnin kasar Turkiyya domin ganawa da takwaransa na Turkiyya Recep Tayyip Erdogan. 

@muryar labarai

Post a Comment

0 Comments