Sojojin Israila da suka bar zirin Gaza sun durfafi Kudancin Lebanon a shirye shiryen fafatawar su da Dakarun Hizbullah.

 Dubban Sojojin Israila da suka bar zirin Gaza sun durfafi Kudancin Lebanon a shirye shiryen fafatawar su da Dakarun Hizbullah. 



Akwai yiwuwar nan da sati biyu za'a shata layi tsakanin Israila da Hizbullah akan Iyakar ta Lebanon dake kudancin ƙasar. 


Allah ta'ala ka taimaki dakarun Musulunci, ka maimaita mana nasarar Shekarar 2006, yaƙin da aka shafe kwana 34 ana gwabza shi, daga ƙarshe Hizbullah sukai nasarar yaƙin. 


Muhd Bala Afuwa

Post a Comment

0 Comments